Allah Sarki Kalli Yadda Kwankwaso da tawagarsa Suka isa Cikin Asibiti Domin Duba lafiyar Mawaki Tijjani Gandu

Kamar dai yadda aka sani a jiya da daddare ne Allah ya jarabci Mawaki Tijjani gandu da hadarin mota, tijjani Gandu dai ya kasance Fitaccen Mawakin Kwankwasiyya a Jahar Kano wanda Ya bada Matukar Gudunmawa a tafiyar Kwankwasiyya har takaiga Matsayin abba yaci gwamna a jahar kano.

Tuni dai labari hadarin nasa yakaiga jagoran Kwankwasiyya watau Dr Rabiu musa Kwankwaso inda kuma ba tare da bata lokaci ba shida tawagarsa suka garzawa har asibitin domin duba Lafiyar sa.

Muna kara masa Addu’a Allah ya bashi lafia ameen ga hotunan Ziyartar dubashi da Kwankwaso yayi nan Kamar haka.

Post a Comment

0 Comments