Allah daya gari bam bam videon samari biyu sun auri budurwa daya Yaja hankalin mutane

  



Allah daya gari bam bam videon samari biyu sun auri budurwa daya Yaja hankalin mutane


Allah daya gari bam bam kalli yadda samari su biyu suka auri mata daya wannan abun Al ajabi yadau hankalin mutane a social media da kuma basu mamaki sosai


gaskiya dai wannan Abu sabon lamari a gidan Hausa Wanda indai a hausa ne ma ba a taba yiba sai dai a wasu yaran dake cikin duniya amma ba a Nigeria ba .

Kai tabbas wannan Abu ya faru nema ba a garin musulunci ba saboda a garin musulunci na tabbata baza a bar haka ta fa ruba ba saboda addini Mai tsari .

gaskiya wannan Lamari akwai sake a cikinsa saboda abin KO dadin fada ma babu Allah ya tsare ya kiyaye wannan tabargaza da ta faru a wannan yankin .


Post a Comment

0 Comments