Yanda ake koyar da jima












InnalillahiWa’innaIllaihirRaji’un! Tallen Sabon Fim Din Hausa Da ake Koyar Da Jema’e ,


 Wannan Fim Din Kwata Kwata Baikamata Ace Ayishi Ba.



 Domin Babu Wani Ilmantarwa Saidai Barna Mai Yawa A Ciki,..


                  Kalli cikakken video 👇


An Saki Tallan Wani Fim Wanda Mata Ke Koyar Da Yanda Ake Jema’e A Hausa, Fim Din Mai Suna (Makaranta) Inda A Fim Din Banda Rashin Kunya Da Nuna Lalata Ba Abin Da Akeyi.


Bai Kamata Hukumar Tace Fina Finai Ta Bari A Saki Wannan Fim Din Ba, Saboda Gujewa Abin Da Zai Je Ya Dawo.


Kalli Tallan Fim Din Anan.

Post a Comment

0 Comments