Yadda Jaruma Ta Tona Asirin Wani Darakta Da Ya Nemi Yayi Lalata Da Ita Kafin Ya Sakata A Fim











Yadda Jaruma Ta Tona Asirin Wani Darakta Da Ya Nemi Yayi Lalata Da Ita Kafin Ya Sakata A Fim.



Abinda yake faruwa a cikin masana'antar kannywood yayi yawa, har yakai ace se an nemi jarumai mata kafin a sakasu a cikin fim.



Hakika duk wani dabi'a daka sani na lalaci ana aikatashi a kannywood, jarumai maza sunsha fitowa su fallasa.



Ga Cikakken videon Anan Kasa 👇 👇👇

Post a Comment

0 Comments