VIDEO: BAYYANANUN SASSA 5 A JIKIN MACE DA ZAKA GANE MAI BABBAN FARJI DA MAI KARAMIN FARJI - AISHA FULANI

 







Jima'i shine tushen jin daɗin rayuwar aure!Ko shakka babu tushen jin dadi a rayuwar miji damata shine saduwar su da juna tahanyar JIMA,I

Soyayya da rahama sune babban jigon dayake rike aure to amma ba zasu zamo masudorewa ba har sai miji ya kasance mai biyanbukatar matarsa ta bangaren SADUWA.

Lallai mata suna son lafiyayyen namiji wandazai kashe kishirwar da ke damunsu, to irinwannan namiji da yake da kwazo shi ne abinAlfahari a wurin mata, kuma shine mafisoyuwa a wurinsu.

To sai dai wasu mazan suna ganin wai yawan SADUWA. 


shine abin burgewa amma ko kadan abin ba haka yake ba, domin sau da yawa wani mijin zai kusanci matarsa sau da yawa a dare daya amma kuma bai gamsar da ita.


Yayin da kuma wani mai gidan zai iya gamsar da iyalinsa a saduwa daya.


TO ME YAKE KAWO HAKA?


Abin da ake fata lallai ne kafin fara SADUWA.To a fara da kalmomin soyayya masu nuna kauna da rahama a tsakanin juna, kuma kada shi miji ya cika cikin sa da abinci kafin lokacin.


Kuma lallai ne dukkan miji da matar su zamo a cikin kamshin turare domin zai dada taimaka masu wajen jin dadin kusantar juna. Lallai ne maigida ya iya wasa da kuma sanin wurare masu kashe jikin uwar gidansa yayin da yake mata wasa da wadannan gabobin.


Tabbas irin wannan wasan da kuma tattausan zance mai tada hankalinta zai dada taimakawa miji yayin da zai kusanci iyalinsa, Domin abinda ake bukata shine su kawo tare domin haduwar MANIYYINSA da NATA alokaci daya,


Abu ne da yake kara so da kauna a tsakaninsu kamar yada mai KURRATUL UYUNI ya fada yace idan kuwa miji da mata basa kawowa a lokaci daya wannan zai iya kawo masu matsalar rashin da muwa da juna da rashin jin dadin juna,


yace lallai ne miji ya ci gaba da wasa da shafa matarsa lokaci mai tsawo har sai jikinta ya fara sanyi idonta ya fara canjawa, to sai ya shigeta a lokacin kuma lallai ne yayi iya kokarinsa wajen gamsar da ita ba wai burinsa shi ya gamsar da kansa kawai ba yin hakan zalunci ne,


yana daga cikin alamomin gamsuwarta mai gida yaga


GUMIN GOSHINTA


ko kuma yaga ta LUMSHE IDONTATAKH BUDEWA,


ko kuma yaga ta


MANNE JIKINTA DA NASHI


ko kuma ta


DAINA MOTSI


ko kuma


SAMBATU MARAR MA.ANA


KADA KAMAN CE


Imamuzzar gani yace:


jima'i


yana da matukar tasiri a wurin namiji


ga kadan daga cikin amfaninsa:


1. Namijin da yake da mata kuma yake kusantar ta


tozai sami nutsuwa da kwanciyar


hankali domin ba zai dinga sha.awar aikata


zina ba.


2. Kuma jijiyoyinsa ba zasu yi rauni ba


3. Magudanansa ba zasu toshe ba.


Agaba zamuji matsalar da wanda baya saduwa da


iyalin sa zai iya fuskanta a


rayuwar shi


kada kudau ki abun da wata manufa, a.a


muna son a samu zaman lafiya atsakanin


ma.aurata da rage mutuwar aure


Post a Comment

0 Comments