Tofa ga murja kunya dauke da labarin abinda ya haɗa fadan Rahama sadau da Mansura isah












 
Tofa ga murja kunya dauke da labarin abinda ya haɗa fadan Rahama sadau da Mansura isah

 



zafafan hotinan ummi rahab



Tofa Jarumar kannywood ta jawowa kanta kalli yadda al’umma suke faman zaginta saboda wata magana da tayi
6 hours ago
Wannan shine gaskiyar magana akan rasuwar shahararren jarumin kannywood mai suna Tahir fagge
6 hours ago
Banajin dadin yadda yara ƙanana suke turomin da sakon soyayya cewar jarumar kannywood
11 hours ago
Jaruman kannywood mata guda takwas 8 wa’yanda ba yan kasar Nigeriya ba daya kamata Ku sansu
1 day ago
YADDA AKE SA WHATSAPP YA DINGA BADA AMSA DA KANSA


 
Mutane da dama sunyi mamaki yadda akai wannan jarumai tiktok din tasan ainihin abinda ya haɗa fada tsakanin wa’yannan jaruman na kannywood wato jaruma Rahama sadau da Mansura isah tsohuwar matar Sani Danja

 

Sai dai wasu suna cewa babu wani abu da Murja ta sani wanda shine asalin abinda ya haɗa jaruman fada kawai tana fadar sun rantane domin babu wani abu wanda ta sani


Wannan rigimar ta dauki lokaci mai tsayi anayjnta amma kuma har yanzu abin yaki ci yaki cinyewa babu wani jarumi wanda ya tsoma baki abinda ana ganin fadan na
Manya ne shi yasa kowa yana bakinsa yayi shiru

         
                 Kalli cikakken video 👇


Mungode da bibiyar wannan site me albarka

Mucigaba da haduwa kamar yanda mukasaba 🙏

 

Post a Comment

0 Comments