Tirkashi Iskanci a Fili yadda Budurwa Tayi Na damar Rungumar Saurayi a Tsakiyar Titi Yanzu Kalli Video…












Tirkashi Iskanci a Fili yadda Budurwa Tayi Na damar Rungumar Saurayi a Tsakiyar Titi Yanzu, Inda Wannan Lamari Yayi Matukar Baiwa Jama’a Mamaki.

Abunda Yasa Budurwa ta Rungume Saurayin a Tsakiyar Titi Saboda Yayi Mata Gifts Na Waya Sabuwa iPhone Amma Daga Baya sai ta Bude Taga Babu Wayar Sai Kwalin.

Nanfa Tayi Na’dama Kuma Tayi Mai Zagin Kare Dangi Akan Wannan Lamari Tabbas Hakan Bai Dace Ba Kuma Abu Ne Mara Kyau.













Kuci Gabada Kasancewa damu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na


Post a Comment

0 Comments