ITAFA MACE BATA YAUDARA SAIDAI WANDA YA FIKA SANIN DARAJARTA YA KWACEE MAKA TA

ITAFA MACE BATA
YAUDARA
SAIDAI WANDA YA FIKA SANIN
DARAJARTA YA KWACEE
MAKA TA

MAGANIN DATTIN CIKI DA INFECTION A SAUKAKE:

Assalamu alaikum warahmatullah

🧄 dattin Mara:
🧄 dasqararren maniyyi:
🧄 dattin ciki:
🧄 inzali.
🧄 KANKAMACEWAR AZZAKARI NAMIJI.
🧄 kaikayin gaba.

duk wanda Allah ya jarabta da daya daga cikin wadan nan cututtuka, insha’Allah idan ya jarabta wan nan zaisami sauqi.

🧄 kanumfari.
🧄 tumeric.
🧄 garlic.
🧄 citta.

za’a tsaftace wadannan abubuwan a yayyankasu qananunqananu, Sai asami gorar swan din babba duka ajiqashi abashi kwana ukku kan a fara sha.

🤰🏽pregnant woman ba zasu shawan nan hadin ba, amma wadda ta sami miscarriage idan jininta yadaina duba komai ya dai daita zata sha domin zai wankemata mararta insha’Allah.

_note_

Idan munajin wata cuta ajiki muje mugani likita adubamu a tantance abinda yake damunmu mudaina shan magani barkatai shima babbar matsala ce, Allah yabamu lafiya bakidayanmu

Ta buɗe sabon shafi na facebook, ta samu hotuna masu kyau ta zuba, ta turawa mijinta saƙon abota.

Post a Comment

0 Comments