Innalillahi Sabowar Wakar Ado Gwanja “Luwai” Da Zai Saki Ta Soma Jawo Cece-cuke...













Fitaccen Mawaƙi kuma jarumi a masana’antar Kannywood Adamu Gwanja wanda akafi sani da Limamin Mata yana dab da sakin wata sabuwar wakar sa wadda yayiwa suna da Luwai.


Mawakin idan baku manta ba ko a watannin baya anyi artabu dashi akan wakar shi ta Warr da Chass (Asosa) har ta kai da hukumar Hisbah ta jihar Kano ta dinga neman sa ruwa a jallo.


 Mawaƙin Ado Gwanja yayi shura ne tun a shekarun baya, lokacin da yayi wakar Kujerar Tsakar Gida.

Ba tare da bata lokaci ba, zaku iya kallon kadan daga cikin wakar ta Luwai anan kasa, kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, 


             👉👉FULL VIDEO 👇👇





Post a Comment

0 Comments