Da Tumakai 400 Aka Radawa Masana’antar Kannywood Suna Cewar Jarumi Hamisu Iyantama. » Labarai.....







Da Tumakai 400 Aka radawa Masana’antar Kannywood Suna Cewar Jarumi Hamisu Iyantama.


Tsohon Jarumi a Masana’antar Kannywood Hamisu Lamido Iyantama ya bayyana cewa da Tumakai 400 ne a radawa Masana’antar shirya Finafinan Hausa watau Kannywood suna tun a wancan Lokacin.


Duba da yana daya daga Cikin Dattawan jarumai a Masana’antar Kannywood wanda aka fara dasu.

Post a Comment

0 Comments