Yanzu Yanzun nan an Kaiwa Tawagar Magoya bayan Kwankwaso Hari.....

Wasu Fusatattun Matasa Sun Kaiwa Tawagar Zababben dan Takarar Shugaban Kasar Nigeria a Karkashin Jam’iyyar NNPP watau Dr. Rabiu Musa Kwankwaso Hari.

Jaridar Alfijir Hausa ita ta ruwaito Labarin Yadda Al’amarin Ya Kasance An kai masu harin ne adai dai kan titin Na’ibawa zuwa Zaria, Sannan Hukumomi Suna Kira ga Yan Nigeria dasu guji duk wani Abu na tashin hankali a wuraren Zabe.

Wanda hakan ne Zaisa a Aiwatar da zabe cikin lumana da Kwanciyar Hankali... 

Wasu Fusatattun Matasa Sun Kaiwa Tawagar Zababben dan Takarar Shugaban Kasar Nigeria a Karkashin Jam’iyyar NNPP watau Dr. Rabiu Musa Kwankwaso Hari.

Jaridar Alfijir Hausa ita ta ruwaito Labarin Yadda Al’amarin Ya Kasance An kai masu harin ne adai dai kan titin Na’ibawa zuwa Zaria, Sannan Hukumomi Suna Kira ga Yan Nigeria dasu guji duk wani Abu na tashin hankali a wuraren Zabe.

Wanda hakan ne Zaisa a Aiwatar da zabe cikin lumana da Kwanciyar Hankali.

Post a Comment

0 Comments