Yana iya haifar da kiyayya da zargi tsakanin mata da miji. Duk ma’auratan da daya daga cikin su ke wannan dabi’ar to tabbas ba zai iya gamsar da daya ba ta hanyar jima’i. Misali, idan miji ya fita aiki yabar matar shi gida sai tayi istisma’i, idan ya dawo aiki yana bukatar ta da jima’i, ba zata kulashi ba saboda ita ta riga ta zubar da sha’awarta, hakazalika na mijin. Kuma ko da jima’i ya kasance tsakani, to za’a samu matsalar rashin jin dadin saduwa saboda waccan dabi’ar ta gusar da sha’awar aboki ko abokiyar saduwa.

Yana iya haifar da kiyayya da zargi tsakanin mata da miji. Duk ma’auratan da daya daga cikin su ke wannan dabi’ar to tabbas ba zai iya gamsar da daya ba ta hanyar jima’i.......... 

Yana iya haifar da kiyayya da zargi tsakanin mata da miji. Duk ma’auratan da daya daga cikin su ke wannan dabi’ar to tabbas ba zai iya gamsar da daya ba ta hanyar jima’i. Misali, idan miji ya fita aiki yabar matar shi gida sai tayi istisma’i, idan ya dawo aiki yana bukatar ta da jima’i, ba zata kulashi ba saboda ita ta riga ta zubar da sha’awarta, hakazalika na mijin. Kuma ko da jima’i ya kasance tsakani, to za’a samu matsalar rashin jin dadin saduwa saboda waccan dabi’ar ta gusar da sha’awar aboki ko abokiyar saduwa. 

Masana sun kara bayyana cewa wanna dabi’ar a bisa binciken su kan iya hana haihuwa. Ya tabbata cewa namiji ba zai iya samar da ciki ba har sai an samu kashi 60 zuwa 70 cikin dari na yayan maniyyi, wanda kuma yayan maniyyin ba zasu kammala hakan ba sai mutun ya kasance lafiyayye kuma mai kuzari. Wanda duk mai wannan dabi’ar ana iya samun shi ko samun ta da karancin kuzari wanda hakan na iya hana su haihuwa.

Shawara ta yadda za’a iya gujewa dabi’ar istmna’  

Post a Comment

0 Comments