Yadda Mummunan Hatsarin Mota Ya Lashe Rayuka Da Dimbin Dukiya A Bauchi » Labarai







Mummunan hatsarin mota ya ritsa da wasu bayin Allah matafiya a garin Nabordo karamar hukumar Toro Jihar Bauchi.


Wani wanda ya gane wa idon sa faruwan lamarin, ya shaidawa ma wanema labarai cewa wata babban mota kiran Tirela da wata Bamba sukayi aran gama . Sabila da karfin buguwan nan take Motocin suka kama da wuta.


Jama’a naji na gani babu halin isa gare su tun ana jin motsi da ihun mutane har suka kone babu abinda za’a iya musu sabila da karfin wutan da yake ci kuma babu hukumar kashe Gobara  a kusa. 

Kwamandan yanki na hukumar kiyaye haษ—urra ta ฦ™asa, Yusuf Abdullahi, ya ce hatsarin ya faru ne a ฦ™auyen Narbodo, karamar hukumar Toro.



Abdullahi, ya ce hatsarin ya ฦ™unshi motar bas ฦ™irar Toyota Hiace da kuma babbar mota, wadda mutum uku da ke cikinta ba su ji ko ฦ™wazaneba

A cewarsa, lamarin ya faru da misalin ฦ™arfe 4:40 na yamma, kuma jami’an hukumar sun isa wurin cikin minti bakwai da faruwarsa.



Kwamandan ya ษ—ora alhakin faruwan hatsarin kan gudun wuce sa’a wanda ya haddasa motocin biyu suka yi karo da juna.


Mutum 21 ne abin ya ritsa da su kuma akwai manya 18 da yara uku. !8 ษ—in suna cikin bas ษ—in kuma sun ฦ™one ฦ™urmus bayan ta kama da wuta sakamakon karon da ta yi da tirelar,” in ji shi..

Post a Comment

0 Comments