Ya Salam mata yan tiktok sun fara kuma da nuna rashin jin dadi akan kulle murja Kunya da akayi a gidan yari

Ya Salam mata yan tiktok sun fara kuma da nuna rashin jin dadi akan kulle murja Kunya da akayi a gidan yari...... 










 
Ya Salam mata yan tiktok sun fara kuma da nuna rashin jin dadi akan kulle murja Kunya da akayi a gidan yari
Photo of admin admin3 hours ago0 1 minute read


 
Ya Salam mata yan tiktok sun fara kuma da nuna rashin jin dadi akan kulle murja Kunya da akayi a gidan yari

 

Read Also
Yadda ake Kiraba tare da katiba
Mtn TikTok Free Browsing Cheat Using Stark Vpn | Free Browsing Cheat 2022

zafafan hotinan ummi rahab

Related Articles

Mace tagari Kalli yadda tsohuwar jarumar kannywood Ummi Rahab takewa mijinta abin birgewa
3 hours ago
Murja tabi sahun Mr 442 an aikaita gidan yarin wannan abin baiyiwa masoyanta dadi ba
6 hours ago
Mawaki Rarara ya nuna manyan motocinsa daya siya yake siyasa dasu
19 hours ago
Jarumin kannywood sani Danja ya gwangwaje a wajen taron Kwankwasiya da aka gudanar
22 hours ago
YADDA AKE SA WHATSAPP YA DINGA BADA AMSA DA KANSA


 
Da yawa mutane suna ta bayyana yadda sukaji aransu akan kama wannan jarumar da akayi inda wasu suke nuna jin dadi wasu kuwa suke nuna bacin rai ganin yadda jarumar take nishadantar dasu a shafin ta na tiktok

Sai dai kuma hukuma tayi lura da wani abu kamar na bata tarbiyyar wasu yaran wa’yanda suke kamar irin shiga wacce sam bata daceba da dabi’ar addini da kuma al’adar malam bahaushe

Bayan da kotu tayi duba akan wasu abubuwa ta aike da Murja gidan gyaran hali na wasu lokuta kafin a dawo a cigaba da sauraren Shari’a zuwa sha shida ga wannan watan da muke sai dai hakan bai yiwa wasu dadi ba inda suka dinga nuna rashin jin dadi harda kuka wasu matan sukayi akan hakan 


Sannan ana zargin cin amanar murja akayi a lokacin kamata da wasu manyan makusantanta inda ta nuna hakan a baya kafin a aiketa gidan gyaran hali 

Post a Comment

0 Comments