Turkashi Bidiyon Yadda Jaruma Fati Slow Ta Rungume Mai Wushirya Yajawo Cece Kuce Yanzu a…







Turkashi Bidiyon Yadda Jaruma Fati Slow Ta Rungume Mai Wushirya Yajawo Cece Kuce Yanzu a Kafafan Sada Zumun Ta.


Babu Shakka Jarumar dai Tajawo Sa Jikin Ta Saboda tsabar Murna Wai taci Wayar iphone 13 A Garsar Mawaki Rarara.


yanzu dai Mezaku Iya Cewa Gameda Wannan Jaruma Shin Abun Datayi Ya Dace Kuwa ko Kuka Aa.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na 

Post a Comment

0 Comments