Tashin Hankali Shin Bakwa Tunanin Wannan Shine Raba Gardama A Cikin Shirin Labarina Kalli Video…







Tashin Hankali Shin Bakwa Tunanin Wannan Shine Raba Gardama A Cikin Shirin Labarina Saboda yadda Sumayya Taje ta Dan Kosa Tana Tanbayar Sa wane Shi.


amma Kuma Koda Yace bashi Ne Raba Gardama ba Tayi Wu Yasan Wane Tabbas Kuwa Babu Shakka Domin Kuwa Wannan Lamari Yayi Matukar Sanya Jama’a Dadi.



Mezaku Iya Cewa Akan Wannan Lamari’ Zamuso Muji Ra’ayin Ku Ko kuma ta Bakin Ku Jama’a ta Hanyar Yi Manah Comment a Kasan Wannan Rubutun Sai Munji Daga Gareku.


Kuci Gabada Kasancewa damu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na 


Post a Comment

0 Comments