Murja tabi sahun Mr 442 an aikaita gidan yarin wannan abin baiyiwa masoyanta dadi ba

Murja tabi sahun Mr 442 an aikaita gidan yarin wannan abin baiyiwa masoyanta dadi ba 











 
Jarumar tabi sahun abokanan sana’arta wato mawaki mr 442 wanda yanzu haka yana gidan gyaran hali a tsare amma shi a kasar Niger aka kama shi sannan kuma anyi anyi a bayar da bellimsa amma abin ya gagara dam haka ma yan uwansa da abokan sanaarsa suka hakura da bibiyar lamarin

 

Sai Kuma murja wacce yanzu haka itama anakan shari’ar amma kafin ma shari’ar tayi nisa Alkali ya aike da ita gidan gyaran hali wanda itama labarinta ya gama gari masoya da makiya kowa sai tofa albarkacin bakinsa yake

Amma lamarin nasu yasha banban wanda satar hanya sukayi ita kuwa lamarine na tarbiya da wasu abubuwa da suka saba shari’ar Muslunci



Post a Comment

0 Comments