Jamila nagudu ta tafka abin kunya bayan Ansaki Wani FaI Fan Bidiyo nata....







take can ca rewa da rawa kamar ba ita ba duk da ana ganin ita fa yanzu lokacin ta na rawa yanzu yahuce dan sai dai anga tana rawa ba tare da jin kun ya ba haka




kuma ita daman a yanzu dai ba ka safai take yin rawar ba haka kuma ita ma jaruma hadiza Aliyu wacce aka fi sani da Hadiza Gabon tana can care wa da rawa ba tare da




jin kun ya ba sai dai ana ganin fa yanzu lokacin su ya huce na aikata hakan mu samman ma dai ita jaruma jamila nagudu da ake ganin tana da yarin ya budirwa wacce ake ganin lokacin yin hakan fa yahuce




haka kuma a wannan lokacin ma anga jarumi Ali nuhu yana can ca rewa da rawa kamar bashi ba duk da ana ganin an dau Lokaci ba a ganshi ya na rawa ba

 




Post a Comment

0 Comments