Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un, Yadda Ƴàn Ta’adda Súka Shíga Har Gída Súka Yì Masà Ýankań Răăgó....







INNA LÍLLAHÍ WA’INNA ILAIHÍ RAJI’ÚN.


Ƴàn Ta’adda Sún Shíga Har Gída Sún Yì Masà Ýankań Răăgó سامحه الله


A jiya da daddare ne Allah ya yi wa Mansur Kasúwar Mata Karamar hukumar Dandume dake jihar Katsína rasúwa, sanadiyyar ‘yan tá’addá da suka shiga har gidan sa suka yi masa ýanķàñ ŕăăgo, bayan haka suka faŕķè cikin sa, suka ýàáñka bakinsa biyu, tare da yi masà múnanan sara a Jíkín sa. سامحه الله


Za a yi jana’izár sa da misalin karfe 10 na safe, a gídan Alhajì Ummaru Mai ‘Yan Kudi, kusa da Plaza ta Hamisu Manaja Dandumé.


Ya Allah muna roƙon ka da sunayen ka tsarkaka Allah ka bi masa hakkinsa, ya kúma tóna asirin waɗanda suka yi mashí wànnan aika-aikar. Allah ka Jiƙansa da rahmarka, ya kuma karé mu da karewar sa. Amiiiin..... 

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka. 

Post a Comment

0 Comments