Gaskiyar magana akan mutuwar jarumin Kannywood Tanimu Akawu Alhaji Bishasha Yanzu…

Gaskiyar magana akan mutuwar jarumin Kannywood Tanimu Akawu Alhaji Bishasha Yanzu…











Tun a jiya ne aka jawo hankalin mu akan wani labari da wani shafi a kafar Facebook ya saki na sanarwar mutuwar Jarumin Kannywood Tanimu Akawu Toffa,

Bayan dogon nazari da bincike ne majiyar mu ta Labara ta gudanar,mun gano labarin kawai kage ne bai mutu ba yana nan cikin koshin Lafiya yawwa.Sai dai mun so muji ta bakin sa amma daga karshe hakar mu bata tadda ruwa ba,sai dai munbi shafukan manyan jiga-jigan Kannywood babu wanda yayi zancen ballanta ace da gaske ne saboda girma da kuma tasirin jarumin acikin masana’antar,saboda ya fara fim ne a tun shekarar 1991. 

Post a Comment

0 Comments