Allahu Akbar an gudanar da Jana’izar Aisha Maina Wacce Ta Rasu Bayan Awanni Shida Da Yin Posting A Shafukan Ta Na Sada Zumunta....
Allahu Akbar an gudanar da Jana’izar Aisha Maina Wacce Ta Rasu Bayan Awanni Shida Da Yin Posting A Shafukan Ta Na Sada Zumunta.
Allahu Akbar an gudanar da Jana’izar Aisha Maina Wacce Ta Rasu Bayan Awanni Shida Da Yin Posting A Shafukan Ta Na Sada Zumunta
An gudanar da Sallar Jana’izar ne a birnin jihar Sokoto inda ɗaruruwan mutane suka halarta kamar yadda addinin musulunci ya koyar.
Kafin rasuwar Aisha Maina tana rike da mukamin mai baiwa Gwamna jihar Sokoto shawara.
Daga Comr Nur a Siniya
kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka


0 Comments