Alhamdulillah CBN ya fara tura wakilai gida-gida a Kano domin musanya masu sabbin kuɗi Kalli….

CBN ya fara tura wakilai gida-gida a Kano domin musanya masu sabbin kuɗi.

Bayanai sun nuna cewa shirin ya fara a kananan hukumomi uku na jihar Kano.

Mun haɗa muku wuraren da aka fara, bankin ya ce zai share wa kanawa hawayensu.

Alhamdulillah CBN ya fara tura wakilai gida-gida a Kano domin musanya masu sabbin kuɗi Kalli…. 

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka.

Post a Comment

0 Comments