Videon yadda yan films suka cashe gurin bikin Dady Abaly.

 Videon yadda yan films suka cashe gurin bikin Dady Abaly.





Alhamdulillah Masha Allah babu shakka bikin Abaly yayi mutukar tara mutane masu yawan gaske domin Abdullahi Adamu Wanda akafi sani da dady Abaly shine Jarumi mafi yawan masoya duk cikin Yan Kannywood ahalin yanzu.

Ajiyane Allah Mai iko ya kaddara aka Daura auran Adamu Abdullahi Wanda akafi sani da dady Abaly Daya daga cikin manyan Yan Kannywood halin yanzu Allah ubangiji ya bada zaman lafiya da Zuria,a tagari.

Manyan kannywood tun daga Kan sarki Ali Nuhu Adam a Zango falalu a dorayi Abubakar Bashir Mai Shadda Tijjani Asase kazaza Wanda akafi sani na kalala da dai sauran manyan Yan Kannywood masu mutukar tashe sosai duk sun halacci wan Nan aure.


Haka Kuma manyan matan kannywood suna sun halacci wan Nan aure tun daga Kan Aisha Humaira Momee Gwambe Maryam yahaya Hajiya Hadiza gabon da dai sauransu Allah ubangiji ya bada zaman lafiya.

Post a Comment

0 Comments