Tirkashi!! Kalli Video Yadda Maciji Ya Lau,layer Wuyan Wani Kare 😭😭😭😭😭😭

Tirkashi!! Kalli Video Yadda Maciji Ya Lau,layer Wuyan Wani Kare 😭😭😭😭😭😭..... 










Assalamualaikum warahamatullah wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a cikin wani sabon video

Wani kare ya faskanci kalubale bayan da wani Maciji ya kusa ya Kashe Shi har lahira 

Wannan ba karamin abin mamaki bane ace karamar Dabba wacca batada girma sosai ta kusa kashe kare

Muna fatan zaki nishadantu da kallon wannan sabon video da muka Kara zuwa muku dashi.... 
 
                Kalli Video… 👇👇👇👇

Mungode da bin wannan site me albarka🙏

Post a Comment

0 Comments