Kai duniyar nan tazo karshe! Wai ina iyayen yaran nan suke ne?

 Kai duniyar nan tazo karshe! Wai ina iyayen yaran nan suke ne?















Wani fefen bidiyo ne ya bulla a shafin Tiktok wanda akaga wasu matsa suna abunda suka ga dama,an gano wata budurwa na tsotsar bakin wata budurwa,sannan daga baya aka ganta tana saka abunda zata kulle kanta.

Sai dai mutane da dama sunyi ca,sannan anyi musu addu’ar shiriya da kuma fatan iyayen su suga abunda suka wallafa a Tiktok din.

Zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa, kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

Post a Comment

0 Comments