Innalillahi Yadda Wasu Masu Kamun Kifi Suka Kai Kansu ga Halaka Yanzu…

Innalillahi Yadda Wasu Masu Kamun Kifi Suka Kai Kansu ga Halaka Yanzu… 


 








Innalillahi Yadda Wasu Masu Kamun Kifi Suka Kai Kansu ga Halaka Yanzu Babu Shakka Wannan Lamari Yayi Matukar Girgiza Alumma Matuka.

Gaskiya masu kamin kifin nan kada tayi musu rashin kunya duk da wannan bidiyan tsarashi akai kuma dau kar sa akai bawai wani sabon abu bane kuma bawai barna kadar tayi musu ba amma dai sunyi gan ganci ko a wasa ni bazanyi da kada ba.

Yanzu haka zamu ce a yanzu munzo muku da wani sabon abu ko kuma muce wannan fai fan bidiyo da wasu indiyawa suka fitar irin wannan bidiyan yana bawa mutane mamaki shine yasa muka ce kuma baza a barku a baya ba.

 Dan haka zai ku tsaya tsaf domin ganin kun ga wannan bidiyan shi kadar da kuka gani ta cinye gawar da kuka gani a saman ruwa ku kuma yaya abun ya kasan ce mudai munga sun kama kadar.  

                  Kalli cikakken video 👇👇

 Mungode da bibiyar wannan site me albarka 🙏🙏

Post a Comment

0 Comments