Innalillahi wa'Innailairrajuun kalli wannan mutumin kamar baza a iya kamashi da wannan kudin ba

Innalillahi wa'Innailairrajuun kalli wannan mutumin kamar baza a iya kamashi da wannan kudin ba..... 











Innalillahi wa'Innailairrajuun kalli wannan mutumin kamar baza a iya kamashi da wannan kudin ba,...... 

Barkanmu da sake haduwa a wanna lokaci me Albarka 

Allah yakarbi ibadunmu da mukai ta wannan jumma'a ne Albarka.. 

Wannan mutumin ankamshi da wasu kudade masu yawan gaske

Mutane sunyi Mamaki, akan wannan abun ba ai zato haka. Akanshi ba 

To mude Saide muce Allah yakara tonamusu Asirin 

Allah yakiyayemu da cin hakkin mutane.. 


Post a Comment

0 Comments