An Kama Yar Tiktok Murja Ibrahim Kunya

 An Kama Yar Tiktok Murja Ibrahim Kunya





An Kama Yar Tiktok Murja Ibrahim Kunya

Jami’an Yan Sanda Sun Kama Shararriyar Yar Tiktok, Murja Ibrahim Kunya Bisa Zargin …. A Yau Asabar Ne Dai Asami Labarin Jami’an Tsaron Sunyi Sama Da Ita Inda Yanzun Haka Take Hannunsu. Murja Dai Tayi Suna Sosai A Shafin Na Tiktok Inda Take Abubuwan Da Ranta Ke So Ba Tare Da An Iya Taka Mata Birki Ba.

Zuwa Yanzun Babu Wani Da Zaice Ga Dalilan Da Yasa A Kamata, Sai Dai A Shekarar Data Gabata Ne, Wani Lauya Ya Shigar Da Qarar Murja Ibrahim Din Da Wasu Hahararru Yan Tiktok, A Matsayin Mutanen Da Suke 6ata Tarbiyya Kuma Yanaso A Dauki Matakai Akansu.

Ta Bangaren Jaruman Tiktok, Sun Bayyana Rashin Jin Dadinsu Inda Suyi Allah Wadai Da Wannan Lamarin Na Kama Abokiyar 



Post a Comment

0 Comments