Alhamdulillahi: America Ta bawa Shirin Izzar so Kyautar Zinare Daga Kamfanin YouTube.

Alhamdulillahi: America Ta bawa Shirin Izzar so Kyautar Zinare Daga Kamfanin YouTube.....  











A Arewachin Nigeria Baki Daya Kamfanin Bakori TV Ya Chiri Tuka Ksanchewa Sune Kamfanin Film na Farko da aka baiwa kyautar zinare daga gasar amurka Daga kamfanin YouTube. 

babu shakka shirin film din izzar so Ya Kasanche Film me dogon zango na Farko da aka fi kallo a fadin Nigeria wanda ake Dora shi a shafin YouTube a Tashar Bakori TV. 

wannan shirin Film na izzar so hakika ya chanchanchi yabo da kuma kyautar da aka bashi ta zinare buku da kari ya kara martabar Arewachin Nigeria ta inda ya zama mutum na farko da ya karbi wannan kyauta daga amurka.. 
  
                     Kalli video 👇👇👇



Post a Comment

0 Comments