Tofa abun da Nafisa Abdullahi ta yiwa Jaruma halima atete shiga kagani

 Tofa abun da Nafisa Abdullahi ta yiwa Jaruma halima atete shiga kagani.















Tofa abun da Nafisa Abdullahi ta yiwa Jaruma halima atete shiga kagani.

Nafisa Abdullahi Duda Bata Kasar Nigeria Amma Ah Hakan Tataya Jaruma Halima Atete Murnar Aure Datayi Inda Kuma.

Masoyan Ta Suma Sukaji Dadi Sosai Ganin Yadda Jaruma Nafisa Abdullahi Tayiwa Halima Atete Addu’a Akan Wannan Aure Datayi.

Kuma Tayi Mata Fatan Alkairi da Addu’ar Allah Yabata Zaman Lafiyya A Cikin Rayuwar Auren Ta Amin.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na.

Post a Comment

0 Comments