Masha’Allah Wasu Jaruman Kannywood Kenan da Suka Nunawa Lukman Kara a Wajen Shagalin Bikin shi.

 Masha’Allah Wasu Jaruman Kannywood Kenan da Suka Nunawa Lukman Kara a Wajen Shagalin Bikin shi.

Masha’Allah Wasu Jaruman Kannywood Kenan da Suka Nunawa Lukman Kara a Wajen Shagalin Bikin shi.

Kamar dai Yadda aka Sani a jiya ne aka daura Auren fitaccen Jarumi a Masana’antar Kannywood watau Yusuf Saseen wanda akafi sani Lukman acikik shiri me dogon Zango labarina.

Jaruman Kannywood da dama sun nunawa jarumin kara inda suka halarci shagulgulan bikinsa tin daga daurin aure har izuwa rakiyar Amarya. An hango Fuskar fitaccen darakta watau Malam Aminu Saira a wurin wanda yana daya daga cikin babban bako.

Gadai Kadan daga cikin Hotunan Shagalin Bikin nan

Post a Comment

0 Comments