Maryam yahaya tashiga bakin duniya bidiyan rawar ta na Dubai da turawa shiga kagani

Maryam yahaya tashiga bakin duniya bidiyan rawar ta na Dubai da turawa shiga kagani...





Maryam yahaya tashiga bakin duniya bidiyan rawar ta na Dubai da turawa shiga kagani.

Maryam yahaya lallai tashiga bakin duniya sai dai muce Allah yafitar da ita idan tanaso tafita domin tun bayan lokacin da jaruma maryam yahaya ta samu dama sai aka ganta tana tikar rawa tare da turawa a kasar Dubai.

Hakan mutane sunyi mamaki da ganin wannan fai fan bidiyo na jaruma maryam yahaya sai mutane sukai mata cha akai masu sanya al’kairi sunayi masu zagi sunayi masu yabo sunayi to kunsan abun da jarumi.

Duk da wasu suna ganin kamar bai kama ta ace tashiga irin wannan wajan tayin rawa ba haka dai mutane suka gaji dayin magana har sai da sukai shiru ita dai jaruma maryam yahaya batace komai na domin tana ganin batai laifi ba.


Wannan shine bidiyan yanzu zamu saka muku shi domin kowa ya ga bidiyan duda kasan cewar bidiyan ya dan jima da faruwa domin tun wani zuwa DUBAI da sukayi ne abun yafaru FULL VIDEO.

Post a Comment

0 Comments