Kalli Video Yadda Giwaye Sukayi Taron Dangi Gurin Fada Da Zaki

 Kalli Video Yadda Giwaye Sukayi Taron Dangi Gurin Fada Da Zaki..





Barkan ku da sake kasancewa damu a cikin wani sabon video

Kamar dai yacca muka saba kawo muku video na ban mamaki da nishadantarwa

Yau munzo muku da yacca Zaki yasha bakar wahala a hannun wata katuwar giwa

Giwaye nada matukar karfi da kuma girma haka zalika fatar jikin su nada karfi sosai

Muna fatan zakuji dadin kallon wannan sabon video 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇



Post a Comment

0 Comments