Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Yanzu Yanzun Nan Anyi Wani Mummunan Hadarin Mota a Hanyar Kaduna/Abuja Mutane da dama Sun rasa Rayukan su.

Yanzun nan Muke samun wani rahoto Wanda ya bayyana cewa an samu wani Mummunan Hadarin Mota akan hanyar Kaduna zuwa Abuja wanda yayi Sanadiyyar rasuwar Mutane da dama wanda aciki harda wasu Yan biyu.

Hadarin Ya faru ne a kusa da Ollam Farm hanyar Kaduna zuwa Abuja, Tuni dai dama an bayyana wannan hanya a matsayin wuri da hadarurruka suke mataukar faruwa, sannan ga rashin tsaro a wurin da yayi katoto.

A Karshe muna yiwa wanda Suka rasa Rayuwa kansu Addu’a Allah yaji kansu da rahama idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani.

Post a Comment

0 Comments