Innalillahi wa,Inna ilaihi Raju,u sama da mutane million 5 sukai Masa sallah Allah jikan musulmai.

Innalillahi wa,Inna ilaihi Raju,u sama da mutane million 5 sukai Masa sallah Allah jikan musulmai...















Innalillahi wa,Inna ilaihi Raju,u sama da mutane million 5 sukai Masa sallah Allah jikan musulmai.

Kullu Nafsin Za,ikatil Mauth hakika dukkan Mai Rai mamacine watarana sai ya zama gawa lokaci shikowanne Dan Adam yake jira ya ubangiji kamana kyakkyawan karshe kasa mucika da kyua da imani.

Sama da mutane Million 5 sukai Masa sallah aka suturta gawarsa daga karshe aka kaisa zuwa makwancinsa Allahu akabar ya Allah ka bama karshe Mai kyau alfaharmar annabi.

Wan nan wani bawan Allah ne Mai halin kirki mutuka babban Malami akasar Makka malamin Addinin wadan da suka dauki duniya ba komaiba sun yiwa Musulunci hidma abun ba,acewa komai.

Yanzu gashi rayuwa tayi halinta Allah Mai kowa Mai komai ya dauki abunsa dama ya fimu Sansa wan Nan shine halin kirki sama da mutane million 5 suka halacci gurin Jana,izzarsa kaji halin manya.

Post a Comment

0 Comments