Inna Lillahi! Matashi Ya Rasu Sakamakon Haɗarin Mota A Katsina

Inna Lillahi! Matashi Ya Rasu Sakamakon Haɗarin Mota A Katsina..






INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

Matashi Ya Rasu Sakamakon Haɗarin Mota A Katsina

Allah Ya Yi Wa Matashi Muhammad Aminu Chakis Rasuwa, Wanda Ɗalibi Ne A Jami’ar Maryam Abatcha Yau Talata Sakamakon Haɗarin Mota A Kan Hanyar Mani, Katsina.

An Yi Jana’izarsa Kamar Yadda Addinin Musulunci A Masallacin Banu Kumasi Dake GRA Katsina.

 

Wakiliyarmu da ta ji shuru ta taba ta ji babu mumfashi ta kira jamaa aka dauketa aka yi asibiti, yanzu dai baiwar Allah nan ta rasu saboda tsananin farin ciki.

 

Ta rasu tabar yaranta guda bakwai da Allah ne gatansu itace gatansu, sai ta futa ta yi aikatau ta ke ciyar da su, gobe ne ta kamata a daura auran yar ta amma ba zata gani ba, abun da ta jima tana jira, Innalillahi wa’inna ilaihi rajiun .

Na jima banga tashin hankali irin wannan ba, kudin da ta gani su suka gigita baiwar Allah nan, wallahi marayu suna cikin tashin hankali, baa taimaka musu a inda suke sai kalilan da suka dubi Allah, jamaa don Allah ku dinga taimakawa marayu da iyayansu, Allah ka duba yarannan.

 

Post a Comment

0 Comments