Amfanin shan kanunfari da madara ga mai saurin kawowa a yayin saduwa da iyali

 Amfanin shan kanunfari da madara ga mai saurin kawowa a yayin saduwa da iyali.....




A yau in sha Allahu zan sanar daku 2 daga cikin amfanin shan Garin kaninfari da madara ta ruwa ko nono

1. Yana magance matsalar saurin kawowa: Matsalar saurin kawowa matsala ce da take damun mafi yawan magidan ta a wannan lokaci musamman ma wadan da basu da manyan shekaru,

Wanda hakan a tare dasu babbar illa ce da kuma barazana a zamantakewar su da abokan zaman su.

2. Matsalar infection: Infection wanda aka fi kira da sanyin mara, shima yana daga cikin ciwokan dake damun jama’a mata da maza, ‘yan mata da zawarawa
kai harda matasa.

1. Garin kaninfari.

2. Madara ta ruwa KO nono: Za’a samu garin kaninfari rabin karamin chokali a zuba a ciki karamin kofi na madarata ruwa ko nono a juya sosai sannan a sha.

Ana sha ne sau daya a rana na tsawon kwana 3 kacal. Allah yasa mu dace.

Ba shakka lallai wannan fa’ida ta kuke karantawa fa’ida ce wacce Al’umma da dama sukai amfani da ita kuma tayi musu tasiri wajen maganin sha’anin daya shafi jima’i.

Wannan fa’ida nayi tashar YouTube “MAIJALALAINI TV” sun cikekken bayani a kai kuma Alhamdulillah mutane da yawa sun tabbatar da cewa wannan fa’ida tana aiki sosai.

Hakan yasa naga ya dace mu rubuta ta ga sauran al’umma domin suma su samu su amfana da ita wajen magance abinda yake damun su bangaren zamantakewar aure.

Wannan fa’ida tana kara Sha’awa sannan tana kara ruwan maniy tana maganin saurarin inzali tana karawa Namiji sha’awa da kuzari da nishadi da jin dadi a lokacin saduwa da iyali.

Abubuwan da zaku nema domin ku hada maganin sune kamar haka.

(1) – Citta.

(2) – Ganyen Kuka.

(3) – Tafarnuwa.

(4) – Kanunfari.

Bayan kun nemo wadannan abubuwan ga yadda zaku hada maganin cikin sauki.

Da farko za’a samu ganyen Kuka guda 5 a shanya ya bushe a inuwa, sannan a samu garin Citta karamin chokali, sai garin Tafarnuwa karanin chokali da Kanunfari chokali 1.

Za’a hade su waje daya a dake su sosai, sai a rika diban rabin karamin chokali ana zubawa a ruwan shayi ba madara ana sha da safe da dare, amma za’a dauki kamar tsawon minti 30 kafin a kusanci iyali.

Za’a yi wannan hadin na tsawon sati 1 insha Allah za’a samu kuzari karfi da kuma dadewa ana jima’i da rashin saurin kwanciyar gaba.

Allah ya bada sa’a, yasa a dace.

 

Post a Comment

0 Comments